Mata Kudau Turame

Nazir M. Ahmad

Mata ku dau turame yayi,
Kuma kuce nadi dai anyi,
Sarkin kano Sunusi na biyu,
Ehh, duniya tayi dadi, kuma kuce kano Dan Lamido,
Uban matasa yayi.
Wannan kidin kidin mata ne,
In namiji ya taka yawa ne,
Kudai mu barsu suyi shaanin su,
Ku dai kyce Kano Dan Lamido,
Uban matasa yayi.
Mu dai muce Kano, Kano, Kano Dan Lamido.
Mata ku dau tura me yayi,
Kuma kuce nadi dai anyi,
Sarkin Kano Sunusi na biyu,
Kuma kuce kano Dan Lamido,
Uban matasa yayi.
Nace kuce Kano, Kano, Kano Dan Lamido.

Lyrics Submitted by Yusuf muhammed

Lyrics provided by https://damnlyrics.com/