damnlyrics.com

Muradin Zuciya (feat. Hairat Abdullahi)

Ku kirata muradin zuciya

Abar kaunace

Ita din ta zarce sarauniya

Ita rabin raina ce

So yayi mini bazata

Ya shiga lokon zuciya

Yayi dabaibayi a jiki har ya taba lafiya

Dube ni ki gasgata ke dai zan ma bibiya

In na ambata

Barni na zauna lafiya ahh

Idan da akwai rabo

Aure zamuyi ni da ke ko da ba su so

Allah shi zai bamu dama

Lyrics Submitted by WASSER

Enjoy the lyrics !!!