Muradin Zuciya (feat. Hairat Abdullahi) - Salim Smart
Page format: |
Direct link:
BB code:
Embed:
Muradin Zuciya (feat. Hairat Abdullahi) Lyrics
Ku kirata muradin zuciya
Abar kaunace
Ita din ta zarce sarauniya
Ita rabin raina ce
So yayi mini bazata
Ya shiga lokon zuciya
Yayi dabaibayi a jiki har ya taba lafiya
Dube ni ki gasgata ke dai zan ma bibiya
In na ambata
Barni na zauna lafiya ahh
Idan da akwai rabo
Aure zamuyi ni da ke ko da ba su so
Allah shi zai bamu dama
Lyrics Submitted by WASSER
Enjoy the lyrics !!!