DamnLyrics - The center provides all the lyrics

Musa Jidda - Nazir M. Ahmad



     
Page format: Left Center Right
Direct link:
BB code:
Embed:

Musa Jidda Lyrics


Yauwa ummm waqan dan adala musa Jidda tum kanka ba fada da malam ba Daren ba Kara mara gobe Daren yabi da allo yayi rubutu ya riqe charbi gun likimo shi yabi da randu yabi takaddu …Dan adalan mubi musa jida yaga kudade yaga sarautu ya iya kyauta baba kunga makafi sun nifi rafi kunqi taresu kunga to kar a kuma ba fada da mal ba Daren naja kunnen ku ba Kara mara gobe daban ina yake yabi da allo yayi rubutu ya riqe charbi gun likimo shi yabi da randu yabi takaddu dan adalan mubi musa Jidda yaga kudade yaga sarautu ya iya kyauta baba sunbi ta Jakar zasu wuce Kara seda Nace su biyo ya rakasu Sanda ya Ankara se suka shekara sun rasa Meya tsayar da shirun su ya saki baqo yai tafiya tara dan da shiri yazo na taba shi dan daya razana se yayi me tara se dayace jamaa su tareshi sanda ya hassala ne suka tartara sun tafiyan su kaman yaran ta sun saki shirme ya saki dilmi yaji kida ba fada da mal ba Daren naja kunen ku ba Kara mara gobe daban ina yake yabi da allo yayi rubutu ya riqe charbi gun likimo shi yabi da randu yabi takaddu dan adalan mubi musa jidda yaga kudade yaga sarautu ya iya kyauta baba musa Jidda to me kudi gamu da aure
Lyrics Submitted by Rabi'a Idris

Enjoy the lyrics !!!